Isa ga babban shafi
Afrika ta Tsakiya

‘Yan tawayen Afrika ta Tsakiya sun yi gargadin sake rungumar makamai

‘Yan Tawayen Janhuriyar Afrika ta Tsakiya, sun yi barazanar komawa sunkuru dan daukar makamai, inda suka zargi shugaba Francois Bozize da kin aiwatar da yarjejeniyar da suka kulla. ‘Yan Tawayen na zargin shugaban ne da kin sakin magoya bayansu da aka tsare a gidan yari, wanda hakan na cikin yarjejeniyar da suka kulla da shugaban.

'Yan tawayen Seleka, na kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya
'Yan tawayen Seleka, na kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya AFP PHOTO / PATRICK FORT
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.