Isa ga babban shafi
UN - DRCongo

Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Kasar Janhuriyar Democradiya ta Congo

Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da matakin da kasar Jamhuriyar Demokradiyya ta Congo ta dauka na hawa kujeran na ki dangane da bukatar a gurfanar da wasu sojan kasar bakwai da ke da hannu wajen cin zarafin jama’a.

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres REUTERS/Denis Balibouse/File photo
Talla

Jose Maria Aranaz,  Darakta na Hadaddiyar Hukumar kare hakkin bil’adama ta Majalisar Dinkin Duniya da Kwamishinan Kare hakkin bil’adama mai kulada kasar Janhuriyar Demokradiyya ta Congo ya fadi cewa lamarin babu dadi sam.

Sojojin bakwai an nuna su suna ayyukan hashsha da cin zarafin wasu fararen hula, kuma an nuna su ta hotunan bidiyo suna kashe mutane 20 a yankin Kasai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.