′Yan kasuwar Rimi da ta kone a Kano na kukan rashin samun tallafi
Bayan shafe shekara guda da gobarar da aka samu da ta kone kasuwar Muhammadu Abubakar Rimi wato Sabon gari kurmus, amma har yanzu ′yan kasuwar na korafin babu wani abu da ya zo hannunsu da sunan tallafi, duk kuwa da irin kudaden da suka ji an kawo daga bangarori daban daban da ke ciki da wajen jihar. Har zuwa yanzu dai ba a iya hakikance ainihin hasarar da ′yan kasuwar suka yi ba, lura da dimbin dukiya da kudaden da aka rasa. Wakilinmu a Kano Abubakar Isah Dandago wanda ya bi diddigin lamarin ya aiko da rahoto.
Wallafawa ranar:
′Yan kasuwar Rimi da ta kone a Kano na korafin babu tallafin da suka samu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu