Isa ga babban shafi
Najeriya

Gobara ta kona shaguna 200 a kasuwar Singa ta Kano

Wata gobara da ta tashi a yau Alhamis a kasuwar Singa da ke jihar Kano na Najeriya ta lalata akalla shaguna 200.

Gobara ta shafi shaguna akalla 200 a kasuwar Singa ta Kano da ke Najeriya.
Gobara ta shafi shaguna akalla 200 a kasuwar Singa ta Kano da ke Najeriya. leadership.ng
Talla

Daraktan hukumar kwana-kwana ta jihar, Alhaji Balarabe Kabara ya tabbatar da aukuwar lamarin, inda ya ce, gobarar ta tashi da misalin karfe 6 na safe agogon Najeriya.

Alhaji Kabara ya ce, suna kan kokarin kashe gobarar wadda ta kona manyan dakunan ajiyan kayayyaki da abinci da sauran kayayyakin amfani.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.