Faransa
Ma'aikata na shirin gagarumin bore Talata a Faransa
Jibi Talata ne idan Allah ya nuna mana Ma'aikata a kasar Faransa za su gudanar da zanga-zangan gamagari domin adawa da sauye-sauyen dokokin kodago da Shugaba Emmanuel Macron ya gabatar.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Wannan bore dake tafe shine na farko da shugaban Faransa zai fuskanta tun kama mulki, kuma zai nuna irin karfin kungiyoyin kodago wajen neman magoya baya.
Babbar Kungiyar Kodaga ta Faransa CGT ta nemi ilahirin ma'aikata da masu harkan sufuri da dalibai da su shiga zanga-zangan.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu