Isa ga babban shafi

Mawakin dan kasar Iran kuma mai shirya fina-finai Baktash Abtin ya rasu

Mawakin nan dan kasar Iran kuma mai shirya fina-finai Baktash Abtin, wanda ke zaman gidan yari a Tehran kan zargin tsaro, ya mutu bayan ya kamu da cutar ta Covid-19, a cewar kungiyoyin kare hakkin bil adama a ranar Asabar.

Mawakin nan dan kasar Iran kuma mai shirya fina-finai Baktash Abtin a kurkuku
Mawakin nan dan kasar Iran kuma mai shirya fina-finai Baktash Abtin a kurkuku © Reporters Without Borders/Twitter
Talla

"Baktash Abtin ya rasu," a cewar kungiyar marubuta ta Iran a cikin wata sanarwa da ta fitar a shafin ta na Telegram bayan da aka sanya marubucin a gidan yari a farkon mako.

Wasu daga cikin marubuta yan kasar Iran da ake tsare da su
Wasu daga cikin marubuta yan kasar Iran da ake tsare da su FB/RS

Gwamnatin kasar na ci gaba da tasre wasu da dama bisa zargin su da cin amana ba tareda an gudanar da shara'a ba. Kungiyar kare hakkin yada labarai ta Reporters Without Borders ta tabbatar da mutuwarsa a wata sanarwa da ta fitar a shafinta na Twitter, inda ta ce tana zargin hukumomi da gazawa wajen ceto rayuwarsa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.