Isa ga babban shafi
Wasanni - DANBEN BOXIN

Dillian Whyte ya amince ya dambata da Tyson Fury

Dillian Whyte ya rattaba hannu kan yarjejeniyar fafatawa da zakaran ajin masu nauyi na Damben WBC Tyson Fury sa’o’i kafin cikar wa’adi.

Dillian Whyte ya rattaba hannu kan yarjejeniyar fafatawa da zakaran ajin masu nauyi na Damben WBC Tyson Fury.
Dillian Whyte ya rattaba hannu kan yarjejeniyar fafatawa da zakaran ajin masu nauyi na Damben WBC Tyson Fury. Ethan Miller GETTY IMAGES NORTH AMERICA/AFP
Talla

Whyte, mai rike da kambin WBC na wucin gadi, zai kalubalanci Fury wanda shine zakaran WBC ajin nauyi, wanda ya doke Alexander Povetkin don samun kambunsa na yanzu.

Whyte yace a shirye yake ya tambata da Fury a duk filin da yake bukata da kuma lokaci da ya ga dama, saboda ya dade yana jira.

A nasa bangaren, Fury ya bayyana fafatawar amtsayin mafi sauki saboda Whyte ba sa’an fadar sa bane.

Ana sa ran ayi gumuzun a ranar 23 ga watan Afrilu, mai yiwuwa a filin wasa na Wembley.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.