Isa ga babban shafi
Wasannin - Afcon

Za'ayi karan-batta tsakanin Senegal da Burkina Faso a wasan dab da na karshe

A wannan Laraba ne za a yi karan-batta tsakanin Senegal da Burkina Faso a matakin wasan gab da na karshe ko Semi-Final a gasar cin kofin Afrika da ke gudana a Kamaru. Ana kallon wannan fafatawa a matsayin zazzafa, ganin yadda kowanne bangare daga cikin kasashen biyu ke burin samun gurbi a wasan karshe na gasar. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron rahotan Abdurrahman Gambo Ahmad da yanzu haka ke birnin Yaounde na Kamaru.

Dan wasan senegal Sadio Mane
Dan wasan senegal Sadio Mane Pius Utomi EKPEI AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.