Isa ga babban shafi
Wasanni

Petr Cech ya cimma yarjejeniya da Arsenal

Mai tsaron ragar Chelsea, Petr Cech, ya cimma yarjejeniya da Arsenal akan kudi £10m, yanzu dai shine dan wasan farko da Arsenal ta dauka a bana.Cech zai fuskanci Chelsea a karawar da za su yi da Arsenal a gasar Community Shield a Wembley ranar 2 ga watan Agusta mai zuwa.

REUTERS/Darren Staples
Talla

Cech wanda ke da shekaru 33 kuma golan Jamhuriyar Czech, ya buga wa Chelsea wasanni sama da 400 a tsawon shekaru 11 da ya yi a Stamford Bridge.

Yayyin daya buga wasannin Premier guda Shida.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.