Isa ga babban shafi
Wasanni

Man United ta taya Sergio kan Kudi £28.6m

Kungiyar Manchester United ta taya dan kwallon Real Madrid, kuma mai tsaron baya Sergio Ramos kan kudi £28.6m.Ramos dan kasar Spaniya mai shekaru 29, ya buga wa Madrid wasanni 445, tun daga lokacin da ya koma Bernabeu a cikin 2005 bayan barinsa Sevilla.

Lionel Messi na Barcelona đa Sergio Ramos na Real Madrid a Bernabeu
Lionel Messi na Barcelona đa Sergio Ramos na Real Madrid a Bernabeu REUTERS
Talla

Tayin United dai ya biyo bayan, hangen da take cewa Ramos zai iya barin Real madrid saboda ba a tsawaita kwantiraginsa ba, mai karewa a karshen kakar wasannin 2017.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.