Isa ga babban shafi
Paris

Paris na neman karbar bakuncin Olympics 2024

Birnin Paris ya gabatar da kudirinsa na neman karbar bakuncin wasannin Olympics a 2024, wanda zai kasance shekaru 100 cur rabon da birnin ya karbi bakuncin wasannin. Birnin Paris ya dade yana neman karbar bakuncin wasannin tun a 1992 da 2008 da kuma 2012 da aka gudanar a London.

Tambarin gasar Olympics
Tambarin gasar Olympics MaxPPP
Talla

Duk bayan shekaru hudu ne dai ake gudanar da wasannin Olympics, kuma a 2016 za a gudanar da wasannin ne a birnin Rio na Brazil.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.