Turkiya
Kotu ta soma sauraren masu hannu a kokarin kifar da Gwamnatin Turkiya
A kasar Turkiya daga cikin mutane 47 da ake tuhuma da laifin yunkurin kashe shugaban kasar Recep Tayyip Erdogan a wani juyin mulkin da bai samu nasara ba ya amsa aikata laifin.
Wallafawa ranar:
Talla
Mutumin mai suna Sukru Seymen yace lallai ya shiga cikin yunkurin juyin mulki ko da rataye shi za’ayi.
Mutumin ya kuma ce, shi ba mabiyin Fethullah Gulen bane, sai dai Mustafa Kamal Ataturk.
Ana dai gudanar da shari’ar ce a dakin taron jama’a a wani gari mai suna Mugla.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu