Isa ga babban shafi
Amurka

Trump dan kasuwa a siyasar Amurka

Al`ummu daga sassa daban-daban na duniya na ci gaba da bayyana mahangarsu a game da zaben Amurka da ake shirin karawa tsakanin Hillary Clinton ta Dimocrat da Donald Trump na Republican. Wakilin RFI a Kano Abubakar Abdulkadir Dangambo ya yi dubi game takarar hamshakin dan kasuwa Donald Trump, musamman abubuwan da ya yi alkawarin aiwatarwa matukar aka zabe shi, musamman ma bangaren kasuwanci.

Dan takarar Republican  Donald Trump
Dan takarar Republican Donald Trump MARK WALLHEISER / AFP
Talla

03:14

Trump dan kasuwa a siyasar Amurka

Ramatu Garba Baba

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.