Isa ga babban shafi
Amurka

An kama dan bindigar da ya halaka mutane a Washington

Jami’an ‘yan sanda a birnin Washington, sun kame dan bindigar da ya bude wuta kan mutane ranar Juma’a a ginin Cascade da ke Burlington, inda a kalla mutane 5 suka rasa rayukansu.

Hoton bidiyon da na'urori suka nada na matashin da ya kai hari a ginin saida kaya na Cascade da ke birnin Washington a daren Juma'ar da ta gabata
Hoton bidiyon da na'urori suka nada na matashin da ya kai hari a ginin saida kaya na Cascade da ke birnin Washington a daren Juma'ar da ta gabata Reuters/路透社
Talla

Na’urorin daukar hoto sun da fari sun nuna matashin mai shekaru 20 yan shiga cikin ginin ba tare da makami ba, sai dai bayan mintuna 10, ya bayyana dauke da bindiga, kafin daga bisani ya bude wuta kan jama’ar da ke wajen.

Har yanzu dai jami’an tsaro basu gano yadda aka yi matashin ya samu bindigar ba, kuma ba'a tantance dalilin kai harin ba.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.