Isa ga babban shafi
US

An Binne Yaro Bakar Fata Da 'Yan Sanda Suka Kashe a Amurka

A Yau asabar ne aka binne gawan wani bakar fata dan asalin Africa da wani dan sanda ya bindige har lahira a Columbus na Jihar Ohio na kasar Amurka.

Shugaban Amurka Barack Obama
Shugaban Amurka Barack Obama Reuters/路透社
Talla

Dangi da ‘yan uwa na mamacin mai suna Tyre King dan shekaru 13 sun yi ta adduo'i a majamiar Columbus.

Harbe wannan yaro ranar 14 ga watan jiya, da kuma wanda ya auku a Charlotte da wanda ya  auku a Tulsa na daga cikin kisa na baya-bayan nan da ake zargin ‘yan sandan Amurka na yiwa bakaken fata.

“Yan sandan yankin Columbus sun bayyana cewa sunga kamar shi wannan yaro na kokarin zaro bindiga ne ya sa suka gaggauta harbe shi.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.