Isa ga babban shafi
Amurka

Kotu ta yankewa wani matashi hukuncin zaman gidan yari na shekaru 20

Wata kotu a jihar Virginia da ke Amurka ta yankewa wani kwararren mai satar bayanai ta dandalin fasahar sadarwa hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekaru 20.

路透社
Talla

Matashin dan shekara 20 mai suna Ardit Ferizi dan kasar Kosovo ya fuskanci wannan hukunci ne saboda samunsa da laifin taimakawa kungiyar ISIS samun bayanai kan Jami’an sojojin Amurka sama da dubu daya, musamman bada bayanan adreshinsu.

Ferizi ya zama mutm na farko da aka yankewa hukunci bisa zargin alaka da ta’addanci hadi da aikata laifin satar bayanai ta kafar fasahar sadarwa a Amurka.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.