Isa ga babban shafi
Italiya

Girgizar kasa ta hallaka mutane 38

Akalla mutane 38 ne aka tabbatar da mutuwar su a kasar Italia sakamakon girgizar da aka samu a tsakiyar kasar a safiyar yau.

Mutane fiye da 30 ne suka mutu sakamakon girgizar kasar.
Mutane fiye da 30 ne suka mutu sakamakon girgizar kasar. REUTERS/Remo Casilli
Talla

Kafofin yada labaran kasar sun ce girgizar kasar mai karfin sama da maki 6 ta lalata gidaje da dama a kauyukan dake Yankin.

Magajin Garin Accumoli, Stefano Petrucci yace bayan ta’adin da aka samu yanzu haka basu da wuta da layukan tarho.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.