Mutane 39 suka rasa rayukansu a hatsarin motar a kasar Italia
A kasar Italiya, an kiyasta gawarwakin mutane 39 wadanda suka rasa rayukansu yayin da wasu da dama suka samu raunuka a wani hatsarin motar da ya faru a yankin Naples da ke kasar.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Motar dai na dauke ne da wasu mutane da ke gudanar da ziyarar ibada a yankin, kuma wannan shi ne hatsarin mota mafi muni da ya taba faruwar a cikin shekarun baya-bayan a wata kasa ta nahiyar Turai.
Firaministan kasar Enrico Letta ta kaffar talabijen din kasar ya bayyana damuwar hukumomin Italia kan faruwar lamarin tareda yi alkawali gudanar da bicinke domin tantance gaskiya kan yadda hatsarin ya hauku.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu