Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Faransa da Belgium na kokarin dakile ta'addanci

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya ya tattauna kan muhimman batutuwa a fadin duniya da suka hada da barazanar tsaro a kasashen Faransa da Belgium da rikicin kasar Syria sannan da rikicin siyasa a Nijar da kuma tashin gobara a kasuwannin Kano da Kebbi.

Faransa da Belgium sun tsaurara tsaro
Faransa da Belgium sun tsaurara tsaro (Reuters)
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.