Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Muhimman labarun lamurran da suka wakana a makon da ya gabata

Wallafawa ranar:

Masu sauraro daga sashin Hausa na RFI cikin shirin Mu Zagaya Duniya da saba zabo wasu daga cikin muhimman labarun lamurran da suka wakana a makon da ya gabata, domin bitarsu.A ranar Larabar da ta gabata al'ummar Musulmin Najeriya suka bi sahun takwarorinsu na duniya wajen gudanar da Sallar Idi Karama, wadda aka saba gudanarwa bayan kammala azumin watan Ramadan.

Wasu kananan yara da ke bikin sallah a kasar Hausa.
Wasu kananan yara da ke bikin sallah a kasar Hausa. AP - Edward Harris
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.