COP28 - An samar da asusun tallafa wa kasashe don yaki da matsalar sauyin yanayi
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:46
Shirin "Mu zagaya duniya" na wannan makon tare da Khamis Saleh ya waiwari babban taron sauyin yanayi na COP28 da aka faro a Dubai, inda aka samar da wani asusu na musamman da manyan kasashe za su rinka zuba kudi don taimaka kananan kasashen da matsalar da ba su suka samar ba ta fi shafa.
Haka nan shirin ya kuma duba matakin da gwamnatin sojin Nijar ta dauka na dakatar da dokar hana safaran bakin haure, matakin da EU ke ganin a matsayin wata barazana ta kara yawan bakin hauren da zasu kwarara kasashenta.
Ku latsa a lamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh......
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu