Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Harin asibitin Gaza ya janyo cece-ku-ce

Wallafawa ranar:

 Cikin labarun da shirin makon nan ya waiwaya akwai Harin da ya kashe daruruwan mutane a babban asibitin Zirin Gaza, lamarin da fusata kasashe da dama, da hukumomi, da kungiyoyin na kasa da kasa, da sauran al’umma a sassan duniya. Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta sanar da dakile wani yunkurin hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum na tserewa daga gidan da ake tsare da shi. 

Wasu a bakin asibitin Ahli Arab da ke Zirin Gaza, bayaan harin da ake zargin Isra'ila da kai wa.
Wasu a bakin asibitin Ahli Arab da ke Zirin Gaza, bayaan harin da ake zargin Isra'ila da kai wa. AFP - MAHMUD HAMS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.