Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

wasu daga cikin muhimman lamurran da suka wakana a wannan makon

Wallafawa ranar:

Halin da asibitoci ke ciki a Zirin Gaza, bayan da aka shafe sama da wata guda Isra’ila na ci gaba da ruwan bama-bamai kan Falasdinawa, wadanda ya zuwa yanzu akalla dubu 40 suka jikkata baya ga sama da 10 da suka mutu a Gaza tareda Nura Ado Suleiman.

Wasu daga cikin mazauna yankin Gaza dake tserewa daga gidajensu
Wasu daga cikin mazauna yankin Gaza dake tserewa daga gidajensu REUTERS - MOHAMMED SALEM
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.