Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran mako; Shekarar 2023 kan iya zama shekara mafi tsananin zafi a tarihi

Wallafawa ranar:

Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa kasashen yankin arewacin duniya za su ci gaba da ganin tsananin zafi sakamakon dumamar yanayi da ke ci gaba da ta’azzara, gargadin da ke zuwa a dai dai lokacin da tuni nahiyar Turai da arewacin Amurka da kuma wasu sassa a Asiya suka fara ji a jikinsu.A cikin shirin mu zagaya Duniya Rukkaya Abba Kabara ta dubi a kan wannan labari da wasu a kai.

Tsanani zafi na ci gaba da kai wa kololuwa
Tsanani zafi na ci gaba da kai wa kololuwa © AP - Peter Pereira
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.