Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran makon da ya gabata: Mutuwar Sarauniyar Ingila Elizabeth ta 2

Wallafawa ranar:

Shirin Mu zagaya Duniya tare da Nura Ado Suleiman bisa al'ada kan bibiyi manyan labaran da suka faru a makon da muke shirin ban kwana da shi, inda a wannan karon ya tabo manyan labarai ciki har da mutuwar sarauniyar Ingila Queen Elizabeth ta 2 wadda ta shafe shekaru 70 ta na mulkin gidan sarautar Birtaniya.

Yanzu haka dai ana ci gaba da shirye-shiryen jana'izar basarakiyar wadda ta shafe shekaru 70 ta na mulki.
Yanzu haka dai ana ci gaba da shirye-shiryen jana'izar basarakiyar wadda ta shafe shekaru 70 ta na mulki. © AP/Kirsty Wigglesworth
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.