Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran mako: Ambaliyar ruwa ta tagayyara mutane dubu 300 a Chadi

Wallafawa ranar:

Shirin Mu zagaya Duniya tare da Nura Ado Suleiman ya yi duba kan muhimman labaran da suka fi daukar hankali a makon da muke bankwana da shi ciki har da yadda mutane fiye da dubu 300 suka tagayyara a Chadi saboda tsannatar ambaliyar ruwa sai kuma ziyarar Macron a Algeria kana tsokacin masana game da rikicin Rasha da Ukraine.

Wani Yanki na kasar Chadi da ya fuskanci ambaliyar ruwa.
Wani Yanki na kasar Chadi da ya fuskanci ambaliyar ruwa. © Aurélie Bazzara-Kibangula / RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.