Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Imam Hussien bin Hycinth kan kyautata mu'amala bayan Ramadan

Wallafawa ranar:

Yau al'ummar Musulmin Najeriya suka bi sahun takwarorinsu na duniya wajen gudanar da Sallar Eid el Fitr.

Sallar Idi a Najeriya
Sallar Idi a Najeriya AP - Sunday Alamba
Talla

Limamin Jami'ar Lagos, Imam Isma'il Musa ya yi kira ga 'yan Najeriya da su kasance cikin masu hakuri daga halin da suka samu kansu kamar yadda addini ya faɗakar.

Bayan kammala hudubar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Imam Hussein bin Hycinth, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.