Isa ga babban shafi
Rahotanni

'Yan Najeriya sun bi sahun takwarorinsu na duniya wajen Sallar Idi

A ranar Larabar nan al’ummar Musulmi a Najeriya, suka bi sahun ‘yan uwansu na duniya wajen gudanar da sallar idi, lamarin da ke nuna kawo karshen Azumin watan Ramadan.

Al'ummar Musulmi yayin gudanar da Sallar Idi a jihar Legas da ke kudancin Najeriya bayan kammala Azumin watan Ramadan. 10 ga Afrilu, 2024.
Al'ummar Musulmi yayin gudanar da Sallar Idi a jihar Legas da ke kudancin Najeriya bayan kammala Azumin watan Ramadan. 10 ga Afrilu, 2024. AP - Sunday Alamba
Talla

Khamis Saleh ya tuntuɓi wasu daga cikin wakilanmu da ke Najeriya, kan yadda ake gudanar da bukukuwan sallar bana, ga kuma rahoton da ya hada mana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.