Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Yahuza Getso kan barazanar kai hare-hare lokacin bikin Sallah a Najeriya

Wallafawa ranar:

Hukumar 'yan sandan farin kaya ta DSS a Najeriya, ta bayyana gano shirin kai hari akan wuraren ibada da wuraren shakatawa da kuma wasu kadarorin gwamnati musamman lokacin bikin Sallah da bayan sa.

'Yan sandan Najeriya na hukumar tsaron farin kaya ta DSS.
'Yan sandan Najeriya na hukumar tsaron farin kaya ta DSS. AP - Sunday Alamba
Talla

Mai Magana da yawun Hukumar Peter Afunanya ya bayyana haka a sanarwar da ya rabawa manema labarai, inda yake zargin mutanen cewar suna shirin mayar da kasar irin halin da ta samu kanta kafin shekarar 2015 inda ake samun fashe fashen makamai.

Dangane da wannan gargadi Bashir Ibrahim Idris ya ttauna da masanin harkar tsaro Malam Yahuza Getso, kuma ga yadda zantawar su ta gudana

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.