Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Elharun Muhammad kan tabarbarewar alaka tsakanin Najeriya da Nijar

Wallafawa ranar:

Sannu a hankali rikicin dake gudana tsakanin ECOWAS da sojojin da suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar na neman rikidewa zuwa rikici tsakanin Najeriya da Nijar, ganin irin matakan da kasashen ke dauka da kuma zafafan kalaman dake fitowa tsakanin bangarorin biyu.

Sannu a hankali rikici tsakanin Nijar da ECOWAS na juyewa zuwa tsakanin kasar wadda Sojoji ke mulka da Najeriya da ke jagorancin kungiyar ta kasashen yammacin Afrika.
Sannu a hankali rikici tsakanin Nijar da ECOWAS na juyewa zuwa tsakanin kasar wadda Sojoji ke mulka da Najeriya da ke jagorancin kungiyar ta kasashen yammacin Afrika. AFP - KOLA SULAIMON
Talla

Bayan rufe iyakoki da kuma katse wutar lantarki, yanzu haka kasashen biyu sun katse zirga zirgar jiragen sama a tsakanin su.

Dangane da tasiri ko illar da wannan matsala za ta yiwa wadannan kasashen biyu dake da alaka mai dimbin tarihi, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Elharun Muhammad, na Cibiyar kula da manufofin ci gaba da dangantakar kasashe dake Kaduna, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.