Isa ga babban shafi

Mahukuntan Najeriya sun dakile fasakwaurin ayaba zuwa Nijar

Duk da rufe kan iyakoki da mahukuntan Najeriya suka yi a tsakaninsu da Nijar don mutunta takunkuman kungiyar ECOWAS, wasu ‘yan kasuwa na bijire wa matakin ta hanyar safarar kaya ta barauniyar hanya, abin da kan jawo fushin hukuma kan masu karya dokar.  

Ayaba (hoto domin misali)
Ayaba (hoto domin misali) © GUILLERMO GRANJA / Reuters
Talla

A cikin rahoton wakilinmu Faruk Mohammad Yabo za a ji yadda hukumar hana fasa-kwauri ta Najeriya ta kama tare da yin gwanjon ayaba mai yawan gaske da aka dauko tun daga kasar Ghana don tsallakawa da ita zuwa Jamhuriyar Nijar.

01:35

Rahoto kan dakile fasakaurin kayayyaki zuwa cikin Jamhuriyar Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.