Isa ga babban shafi

Ana cikin fargaba a Nijar bayan cikar wa'adin ECOWAS

Yayin da wa’adin da kungiya ECOWAS ta baiwa sojojin da suka kwace mulki a Nijar ya cika, wasu jama’a a sasan kasar na rayuwa cikin zaman dar-dar da fargaba.

Wasu daga cikin magoya bayan sabuwar gwamnatin sojin Nijar kenan.
Wasu daga cikin magoya bayan sabuwar gwamnatin sojin Nijar kenan. © AP / Sam Mednick
Talla

Haka zalika, kungiyoyin tsoffin yan tawayen arewacin kasar sun bayyana goyan su ga sojojin da suka yi juyin mulki tareda yin kashedi  ga kungiyar CEDEAO. 

01:27

Yadda mazauna Nijar ke cikin fargaba bayan cikar wa'adin ECOWAS

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton da Oumarou Sani ya gabatar game da halin da ake ciki a kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.