Isa ga babban shafi
Nijar

Bikin Sallah: Halin da al'umma suka tsinci kansu a fannin tattalin arziki

Yayinda damina ke ci gaba da sauka, a dai dai lokacinda manoma ke ci gaba da fafutukar neman irin da za su shuka domin tanadin cimaka domin gaba, sai kuma ga shi lokacin karamar Sallah ya kama yayinda ake fuskantar matsalar tattalin arziki, a tsakanin mazauna karkara da birane. Wakiliyar mu Lydia Addo ta duba mana halin da ake ciki a wannan rahoto.

Wata kasuwar kayan masarufi a birnin Yamai na Jamhuriyyar Nijar
Wata kasuwar kayan masarufi a birnin Yamai na Jamhuriyyar Nijar nl.pinterest.com
Talla

03:11

Bikin Sallah: Halin da al'umma suka tsinci kansu a fannin tattalin arziki

Lydia Ado

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.