Nijar
MDD ta nemi Nijar ta dauki matakan tsaro a sansanonin 'yan gudun hijira
Babban Sakatare Janar na MDD Ban Ki-moon ya bukaci Gwamnatin kasar Nijar da ta karfafa matakan tsaro a sansanonin ‘yan gudun hijira bayan da wasu ‘yan bindiga suka kai wani kazamin hari da ya kashe sojan Nijar 22 da aka girke a wani sansani na ‘yan gudun hijira daga kasar Mali.
Wallafawa ranar:
Talla
Yayin wannan hari na shekaranjiya Alhamis an kuma kona wata motar daukan marasa lafiya sannan aka wawushe kayayyakin da aka tara a sansanin ‘yan gudun hijiran.
Babu dai abinda ya sami ‘yan gudun hijiran da aka tara a wajen.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu