Isa ga babban shafi
Nijar

Bakin kwari suna lalata amfanin gona

Rahotanni daga jihar Damagaram da ke jamhuriyar Nijar sun ce wasu kwari da ke lalata amfanin gona sun bulla a wasu sassa na jihar tare da lalata gero, dawa da dai sauransu.Duk da cewa hukumar bunkasa aikin gona ta yi aike da jami’anta domin fesa magungunan kashe wadannan kwari, har yanzu manoma na a cikin fargaba saboda illar da kwarin ke haifarwa. 

Manoma na fama da kwari a gonaki
Manoma na fama da kwari a gonaki LA Bagnetto
Talla

03:02

CORRESP-AGRIC-PESTES-CHILLO-2016-08-24

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.