Isa ga babban shafi
Nijar-Ecowas

Kungiyoyin sufurin a Nijar sun koka

A Jamhuriyar Nijar kungiyoyin sufurin kasar sun koka kan abinda suka kira shuru daga hukumomin kasar gani ta yada ake ci gaba da samu yawaitar motocin sufuri dake aiki cikin kasar dauke da lambobin kasashen waje.

Aikin Direban  mota
Aikin Direban mota
Talla

Wannan al'amari na janyo koma bayan gaske ga harakokin sufuri dama haifar da kariyar tattalin arziki.

Shugabanin kungiyoyin sufuri a kasar sun bukaci Gwamnatin kasar ta mayar da hankali tareda daukar matakan da suka dace domin takaita ko haramtawa motocin dake dauke da lambobin kasashen ketare gudanar da ayyukan sufuri a Nijar.

A jihar Diffa ,bayan kaffa dokar ta bace,hukumomin sun haramtawa motocin dake dauke da lambobin kasashen waje gudanar da ayyukan sufuri.

Elh Seydu Garba daya daga cikin shugabanin kungiyoyin sufuri a Nijar ya na mai fatar gani hukumomin sun maida hankali wajen kyautata rayuwar mutanen kasar tareda kare lafiyar su a kowane lokaci.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.