Isa ga babban shafi
Nijar

Za a kawo karshen barace barace a Najar

Kungiyoyi da dama da suka hada dana addini a Jamhuriyar Nijar na cigaba da tantace hanyoyin da suka dace domin kawo karshen barace barace a kasar.Wakiliyarmu Kubura Illo ta duba mana halin da ake cikin ga kuma rahoto da ta hada mana.  

Kananan yara dake barace barace.
Kananan yara dake barace barace.
Talla

03:12

Za a kawo karshen barace barace a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.