Isa ga babban shafi
Nijar

An raba gidan sauro kyauta a Nijar

A kokarin da suke yi na yaki da zazzabin cizon sauro da ke matsayin wata babbar matsala a fuskar kiwon lafiya a kasashe matalauta, hukumomin kasar Nijar sun kaddamar da rabon gidan sauro ga daukacin iyalai a sassan kasar. Ana ganin ta haka ne za a iya dakile yawan zazzabin da ke sanadiyyar mutuwar dubban mutane duk shekara. Amma . a wasu wuraren, jama’a na kokawa da yadda aikin ya gudana. Daga Damagaran Ibrahim mallam TChillo ya aiko da rahoto.

Gidan Sauro domin maganin Maleriya
Gidan Sauro domin maganin Maleriya Getty Images AsiaPac/Paula Bronstein
Talla

03:02

Rahoto: An raba gidan sauro kyauta a Nijar

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.