Isa ga babban shafi

‘Yan bindiga sun afkawa shelkwatan ‘yan sanda a Zamfara

‘Yan Bindiga sun afkawa shelkwatan ‘yan sanda a karamar hukumar Zurmi da ke jihar Zamfarar Najeriya inda suka kashe ‘dan sanda guda da kuma wasu mutane shida.

Habari ya Kutekwa nyara kwa wasichana 276 wa shule huko Chibok, kaskazini mashariki mwa Nigeria, na wanajihadi wa Boko Haram iligonga vichwa vya habari mwaka 2014.
Habari ya Kutekwa nyara kwa wasichana 276 wa shule huko Chibok, kaskazini mashariki mwa Nigeria, na wanajihadi wa Boko Haram iligonga vichwa vya habari mwaka 2014. © AFP
Talla

A cewar wani shaidar  gani da ido, dalilin da ya sa ‘yan ta’addan afkawa shelkwatan shi ne kisan da ‘yan sakai suka yiwa wasu ‘yan bindigan guda uku.

Wani mutum da ba a bayyana sunan sa ba ya ce, har zuwa karfe 9:45 na daren asabar ya kasa samun wayar ‘yan uwan sa da ke Zurmi, inda ya ce hakan na nufin ‘yan bindigan ba su bar yankin da wuri ba.

‘Yan sakan dai sun shiga cikin daji ne tare da ‘yan sanda, inda suka kai hari a daya daga cikin sansanonin ‘yan bindigar tare da kashe uku daga cikin su da kuma kamo mutum guda.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.