Isa ga babban shafi

Buhari ya kaddamar da shirin binciko danyen mai a jihar Borno

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya kaddamar da aikin bincike da hakar albarkatun mai a wasu rijiyoyi da ake kira WADI B a karamar hukumar Jere ta jihar Borno.

Shugaba Buhari na Najeriya tare da takwarorinsa na Ghana da Togo da Nijar da sauran manyan baki a wurin bikin kaddamar da matatar man fetur ta Dangote
Shugaba Buhari na Najeriya tare da takwarorinsa na Ghana da Togo da Nijar da sauran manyan baki a wurin bikin kaddamar da matatar man fetur ta Dangote © Adesina/Presidency
Talla

Wannan na zuwa ne bayan da shugaban ya halarci bikin bude matatar man fetur da iskar gas, da kamfanin hamshakin mai kudin nan na Afirka wato Aliko Dangote ya samar a birnin Legas da ke kudancin kasar.

Najeriya na daga cikin kasashen da ke kan gaba-gaba a duniya, wajen fitar da danyen man fetur zuwa kasawannin duniya.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton da Binyaminu Yusuf ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.