Isa ga babban shafi

Kamfanin Orano ya fara tattaunawa da al'ummar Agadez kan hako Uranium

Kamfanin Orano mallakar kasa Faransa, ya shiga wani shirin tattaunawa tsakanin sa da  al’umomin dake rayuwa a kusa da inda yake aikin hakar karfen Uranuim a Agadez dake arewacin Jamhuriyar Nijar domin ganin an fahimci juna a tsakanin su. 

Ofishin kamfanin Orano kenan da ke birnin Paris.
Ofishin kamfanin Orano kenan da ke birnin Paris. AP - Michel Euler
Talla

Wanan na zuwa ne kwanaki kadan da cimma wata sabuwa yarjejeniya tsakanin sa da gwamnatin Nijar game da mahakar Imola inda Orano ke son amfani da dabarar zamani ta ISR wajen gudanar da aikin sa. 

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton da Oumarou Sani ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.