Isa ga babban shafi

Rahoto kan yadda wakilan jam'iyyu suka fice daga zauren tattara sakamakon zabe

Ana cigaba da tattara sakamakon zaben shugaban kasa da ya gudana a ranar asabar din da ta gabata a tarayyar Najeriya, inda ya zuwa daren jiya aka sanar da sakamakon jihohi 14. Wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar na dauke da rahoto. 

Jam'iyyun PDP da LP su ne kan gaba wajen kalubalantar sakamakon zaben da INEC ke tattarawa.
Jam'iyyun PDP da LP su ne kan gaba wajen kalubalantar sakamakon zaben da INEC ke tattarawa. AP - Sunday Alamba
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.