Isa ga babban shafi
Najeriya

Farashin kayan abinci ya fara sauka

Sakamakon girbe shinkafa da masara da aka soma a bana, hakan ya fara taimakawa wajen samun saukin farashin kayayyakin abinci a kasuwanni. Wakilinmu sashin Hausa na RFI da ke Jos ya ziyarci wata babbar kasuwar said kayayyakin abinci da ake kira kasuwar Magamar Gumau wadda ta hada jihohin Bauchi da Filato.  

Wasu masu noman shinkafa
Wasu masu noman shinkafa
Talla

03:06

CORRESP-TASIU-ZAKARI-2016-09-26

Muhammad Tasiu Zakari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.