Isa ga babban shafi
Najeriya

Najeriya za ta gabatarwa Duniya Ma’adinin Nickel

Ministan kasa a ma’aikatar ma’adinan kasar Najeriya Abubakar Bawa Bwari, ya ce yanzu haka babban ministan ma’adinin kasar Kayode Fayemi na kasar Australia inda ake bajen kolin ma’adinai dan gabatarwa duniya sabon ma’adinin na Najeriya.

Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da samun ma’adinin Nickel da ake hakowa a Jihar Kaduna
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da samun ma’adinin Nickel da ake hakowa a Jihar Kaduna
Talla

Bwari ya ce tuni masu hada hadar ma’adinai suka fara tintibar hukumomin Najeriya kan yadda za su shigo kasar dan zuba jari a fannin.

Ministan wanda ya bayyana ma’adinin a matsayin daya daga cikin abinda Afirka ta kudu ta dogara da shi, ya ce a yanzu haka ana sayar da tan guda akan kusan Dala 10,000.

Najeriya da ke fama da komadar tattalin arziki, Nasara ta wannan fannin zai cike wani gibi Assussun ta.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.