Najeriya
EFCC ta sha alwashin kwato kudaden Najeriya
Hukumar da ke yaki da masu yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa EFCC ta sha alwashin kwato dukkanin kudaden da aka sace wajen sawo makamai domin yaki da mayyakan Boko Haram da ke ci gaba da kashe dubban mutane a arewacin kasar.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Hukumar na ci gaba da samu goyan baya daga hukumomin kasar kan aikin su,yanzu haka rahotani sun tabbatar da kokarin da jami'an hukumar keyi domin kwato wasu kudaden da aka sace.
Shugaban riko na Hukumar ta EFCC Ibrahim Magu yace sun samu karfin da basu tsoron kowa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu