Isa ga babban shafi
MDD-NAJERIYA

Najeriya na neman taimakon kasashen Duniya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana kokarin da yake na yaki da cin hanci da rashawa inda ya bukaci taimakon kasashen duniya wajen mayarwa kasar kudaden da aka sace aka kuma jibge a bankunan su.  

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari RFI Hausa
Talla

Shugaban Najeriya Buhari na daga  cikin shugabanin kasashen duniya na farko da suka yi jawabi a rana ta farko a zaman Majalisar Dinkin Duniya,wanda kuma ya sake jaddada aniyar sa ta murkushe kungiyar boko haram da ceto daliban matan Chibok da ran su,  da neman ganin kasashen duniya sun taimakawa Falasdinawa kan halin kuncin da suke ciki.

Dakarun Najeriya na ci gaba da sa kai tareda samun nasara a yaki da suke da kungiyar Boko Haram.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.