Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalar tsaro na yi wa karatu illa a arewancin Najeriya

Hare-haren 'yan bindiga da na kunar bakin-wake kan makarantu, na neman durkusar da ilimi a shiyyar arewa maso gabacin Najeriya. Yayin da iyaye suka fara janye yaransu a makarantu. Wannan ne ya sa Kungiyar malaman makarantu na shiyar suka yi kashedi ga gwamnatin Tarayya akan ta sake lale. Daga Bauchi Shehu Saulawa ya aiko da Rahoto.

Daliban Matan Chibok da Mayakan Boko Haram suka sace
Daliban Matan Chibok da Mayakan Boko Haram suka sace AFP
Talla

03:09

Rahoto: Matsalar tsaro ga Ilimi a Najeriya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.