Isa ga babban shafi
Najeriya

Masu Bara suna karo da Jami’an KAROTA a Kano

A dai dai wani lokaci da Gwamnatin Jihar Kano a arewacin Najeriya ke ikirarin shirin kawar da barace-barace a Birane da kewayen Jihar, masu ruwa da tsaki a sabgar almajiranci na ci gaba da adawa da shirin. Gwamnatin Jihar ta Kano na aiwatar da wannan manufa ce ta hannun Hukumar lura da da’ar kan tituna, wato KAROTA. Wakilinmu da ke Kano Abubakar Isa Dandago ya aiko da rahoto.

Wasu Almajirai a lokacin da suke bara a saman tituna a yankin arewacin Najeriya
Wasu Almajirai a lokacin da suke bara a saman tituna a yankin arewacin Najeriya Arewa aid
Talla

03:07

RAHOTO: Al Majirai suna karo da Jami’an tsaron Karota a Kano

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.