Isa ga babban shafi
Najeriya

Aurar da mata da maza kusan 1000 da aka yi a Jihar Kano dake Najeriya

A kwannan ne Hukumar Hisba a Jihar Kano ta gudanar da auren maza da mata da yawansu ya kai kusan 1000. Wakilinmu dake Kano, Abubakar Isa Dandago ya halarci taron daurin auren kamar yadda za ku ji a cikin wannan rahotan da ya hada mana. 

Wasu amare a auren da Hisbah ta gudanar a Jihar Kano dake Tarayyar Najeriya
Wasu amare a auren da Hisbah ta gudanar a Jihar Kano dake Tarayyar Najeriya allafrica.com
Talla

03:56

Aurar da mata da maza da aka yi a Jihar Kano dake Tarayyar Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.