Isa ga babban shafi
Najeriya

Marayun Kano sun yi Bukin Sallah tare da Gwamnati

Gwamnatin Jihar Kano a Tarayyar Najeriya ta shiryawa marayu wata liyafa a lokacin bukukuwan karamar Sallah, a wani bangare na jan su a jiki tamkar dai takwarorinsu da ke rayuwa tare da iyayensu. Wakilinmu na Kano Abubakar Isa Dandago, ya halarci bukin ga kuma Rahoton tsaraba da ya aiko.

Bukin Salla da Gwamnatin Kano ta shiryawa Marayu.
Bukin Salla da Gwamnatin Kano ta shiryawa Marayu. RFI/Dandago
Talla

01:28

Rahoto: Marayun Kano sun yi Bukin Sallah tare da Gwamnati

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.